Solar Expert Solutions · Kwararrun Wutar Sola
Muna tsarawa, samarwa, da haɗa ingantaccen tsarin wutar sola na sa’o’i 24/7 don gidaje da kasuwanci a faɗin Najeriya.
01
Kayayyaki Na Asali Zalla (100%)
Kowane fayafayin sola, batirin lithium, da inbata yana zuwa kai tsaye daga manyan kamfanonin duniya tare da cikakken garanti.
02
Auna Nauyin Wuta Cikin Kwarewa
Muna fara auna na’urorinka da awannin aikinsu domin samar maka da tsarin da ba zai taɓa daukewa cikin dare ba.
03
Cikakken Garanti da Kulawa
Injiyoyinmu suna haɗa kowane tsari bisa ka’idojin tsaro tare da bayar da garanti da kulawa kai tsaye.
Aikinmu Daga Farko Zuwa Ƙarshe
Muna auna nauyin wuta, samar da kayayyaki na asali, haɗawa, da kula da tsarin.
02 / 05
Mataki 01
Binciken Gidako Ofis
Mataki 02
Samar daKayayyaki
Mataki 03
Haɗawa daGwaji
Mataki 04
Kulawa daGyaran Matsala
Mataki 05




